An hange motoci da jami’an tsaron a ciki da wajen harabar ginin Majalisar Dokokin jihar legas din da ke yankin Alausa na ...
Karamar ministan wajen Najeriya Bianca Odumegwu-Ojukwu ce ta bayyana hakan lokacin da jakadan Amurka a Najeriya Richard Mills ...
Gwamnan Kaduna seneta Uba Sani ya ce “al’umma za su sake zaban APC a duk matakai daga sama har kasa. A can sama shine jagoran mu, shugaba Bola Ahmad Tinubu zai yi tazarce a zaben 2027. A matakin jiha ...
Babu wani bayani a game da murnar zagayowar maulidin haihuwar shi a Mount Vernon cikin bayanan da aka adana, yayin da kundin ...
Akalla mutum 48 ne suka mutu sakamakon rugujewar wata mahakar zinare da ake aiki ba bisa ka’ida ba a yammacin kasar Mali a ...
A ranar Asabar fargaba ta mamaye bakin dayan birnin mafi girma na biyu a gabashin Congo inda dubban mazauna yanki suka tsere ...
‘Yan kasar Afirka ta Kudu farar fata sun nuna goyon bayansu ga shugaba Donald Trump a yau Asabar, inda suka taru a ofishin jakadancin Amurka da ke Pretoria, inda suka yi ikirarin cewa gwamnatinsu ta n ...
Majalisar koli ta musulunci a Najeriya karkashin Sultan Muhammad Sa'ad ta dage babban taron mahaddata Al-kur’ani a Abuja zuwa wani lokaci a bayan azumin watan Ramadan.
A jiya Juma’a ne ‘yan tawayen M23 a gabashin Dimokaradiyar Jamhuriyar Congo suka shiga birnin Bukavu mafi girma na biyu a ...
Kungiyar mayakan Hamas ta bayyana sunayen mutane 3 da take garkuwa da su wanda take shirin sake su a a yau Asabar, a musayar ...
Shugaban wanda ya sauka a Habasha a daren jiya Alhamis, ya samu tarba a filin saukar jiragen sama daga mukaddashin jami’in ...